Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Kori Ƴan Majalisar Dokoki 11 Na Jam’iyyar PDP A Filato
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta soke zaben ‘yan majalisar dokokin Jihar Filato 11 na jam’iyyar PDP, inda ta tabbatar da na jam’iyyar APC a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta soke zaben ‘yan majalisar dokokin Jihar Filato 11 na jam’iyyar PDP, inda ta tabbatar da na jam’iyyar APC a…
Jami’an sojin Najeriya sun hallaka wasu ‘yan bindiga Hudu a wani sumame da suka kai maboyarsu da ke kauyuka daban-daban na Jihar Zamfara. Mai magana da yawun rundunar Operation hadarin…
Kamfanin mai na kasa NNPC ya bayyana cewa zai dakatar da shigo da tataccen man fetur daga Kasashen ketare a watan Disamban shekarar 2024 mai zuwa. Kamfanin ya bayyana hakan…
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da gwamnan Jihar Kebbi Nasir Idris na jam’iyyar APC a matsayin gwamnan Jihar. Kotun ta yanke hukuncin ne a ranar Juma’a, inda…
Gidauniyar Balarabe Goronyo da ke jihar Sokoto ta raba tallafin littafan karatu dubu uku a jiya Juma’a a jihar. Ta kuma raba kayan makaranta guda 150, ga marayu da kuma…
Shugaban ƙasar Madagaska Andry Rajoelina ya sake lashe zaɓe karo na biyu, duk da kuwa ƙauracewa yin zaɓen da ƴan tsagin masu hamayya suka yi a yankin kudu maso Gabashin…
Mataimakin shugaban majalisar dattijai Sanata Barau Jibrin, ya biya Naira Miliyan ɗaya da rabi kuɗin aikin cutar daji da aka buƙata don yi wa wani matashi Abdurrabah Idris Yahaya. Abdurrabah…
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan ya ziyarci shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje a gidansa da ke Abuja. Ba a san dai Dalili da kuma muhimmin abu…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gargaɗi magoya bayan jam’iyyun NNPP da na APC akan zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a gobe Asabar. Rundunar tace za ta tabbatar ta hukunta…
Wasu ‘yan bindiga sun Kai hari hedkwatar karamar hukumar Kauran-Namoda da ke Jihar Zamfara. Wani shaidan gani da ido ya bayyana cewa maharan sun Kai harin ne da misalin karfe…