Kotu Ta Aike Da Wata Mata Zuwa Gidan Yari Bisa Zargin Kashe Wani Matashi A Kano
Wata kotu a Jihar Kano ta tisa keyar wata matar auren da ake zargi da kisan abokin kasuwancin ta a gidanta mai suna Nafiu Hafiz Gorondo zuwa gidan yari. An…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wata kotu a Jihar Kano ta tisa keyar wata matar auren da ake zargi da kisan abokin kasuwancin ta a gidanta mai suna Nafiu Hafiz Gorondo zuwa gidan yari. An…
Kotun shari’ar Musulunci da ke jihar Kano ta umarci tsare wani matashin kan zargin karar da dattawan Unguwansu su ka yi a kansa. Wanda ake zargin mai suna Musa Okashatu…
Gwamnatin jihar Zamfara ta sake rufe kasuwannin shanu 11 a wasu sassan jihar har sai baba ta gani. Kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Munnir Haidara, ya ce an rufe kasuwannin…
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya kaddamar da shirin bunkasa noman rani kashi na farko ga manoma 2,040. Wannan shiri dai na daga cikin yunkurinsa na bunkasa noma…
Bankin duniya ya ce rayuwa za ta kara tsanani kuma akwai yiwuwar kashe-kashe su yawaita musamman a wasu jihohin Arewa. Jaridar Punch ta ruwaito babban bankin na duniya yana cewa…
Hukumar yaƙi da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA a jihar Kaduna, ta ce ta kama haramtattun kaya guda 1,458,709 a watan Disamba. Hakan na kunshe ne a cikin…
Wata ɗaliba ƴar shekara 18 da haihuwa a Kwalejin Kiwon Lafiya ta jihar Neja da ke Kontagora, Zubaida Sanusi, na tsare a hannun ƴan sanda. Jaridar Daily Trust ta ruwaito…
Jam’iyyar APC da gwamnatin jihar Kano sun yi musayar yawu kan zargin wani shiri na karkatar da sama da Naira biliyan Takwas na kuɗin ƙananan hukumomin jihar. Shugaban jam’iyyar APC…
Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau ya tofa albarkacin bakinsa game da shari’ar zaben da ake yi a kotun koli. A wata zantawa da aka yi da shi, Sanata Ibrahim…
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware Naira biliyan 1.95 a cikin kasafin kudin shekarar 2024 domin sake gina fadar sarakunan jihar 18. Kwamishinan al’amuran kananan hukumomi da masarautu na jihar Alhaji…