Kungiyar Ansaru Na Barazanar Yiwa Fasinjojin Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Yankan Rago
Yan ta’ddan kungiyar Ansaru da suka tare jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a kwanaki, suka dauke fasinjoji, su na barazanar kashe wadanda su ke tsaren. Daily trust ta rahoto cewa…