Majalisar Wakilai Ta Roki ASUU Ta Koma Bakin Aiki
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci kungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU da su yi duba na tsanaki tare da janyewa daga yajin aikin da su ke domin tallafawa daliban su.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci kungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU da su yi duba na tsanaki tare da janyewa daga yajin aikin da su ke domin tallafawa daliban su.…
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Jihar Legas LASEMA ta tabbatar da mutuwar wasu fasinjoji yayin wani hadari da su ka yi a Jihar. Hadarin ya farune a yammacin jiya…
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane uku tare da yin garkuwa da mutanen 22 a wasu kauyuka da ke cikin karamar hukumar birnin gwari ta Jihar Kaduna. ‘Yan bindigan sun…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC ta gargaɗi ‘yan ƙasar da su ke amfani da man da ya ke sauya launin fata. Babbar darakta a hukumar…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bai wa malaman jami’o’in Najeriya umarnin gaggawa da su koma bakin aiki domin dalibai su ci gaba da daukar darasi. Umarnin na zuwa ne ta cikin…
Kungiyar kwallon kafa ta gidajen gyaran hali ta Kasa reshen Jihar Kano wato (Kano Correctional Tigers) ta fitar da sanarwar kira ga dukkan ‘yan wasan kungiyar da su ci gaba…
Kungiyar ma’aikatan Lantarki ta Najeriya NUEE ta sake yin barazanar sa ke dauke wutar Kasar gabaki daya matukar gwamnatin tarayya ta ki biya mata bukatun ta. Sakataren shirye-shirye na yankin…
Kwamishinan ilmi na Jihar Farfesa Badamasi Lawal ya bayyana cewa dalibai mata sun fi maza kokari a yayin jarrabawar kammala makarantar Sakandire wadda daliban su ka rubuta a shekarar 2021…
Dakarun Operation hadin kai sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zargin da taimakawa ‘yan ta’adda a Jihar Kaduna. Daraktan yada labarai na rundunar Manjo Janar Musa Danmadami…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta tabbatar da kama wasu mutane biyu wadanda ake zargin su da bude makarantar kwakejin koyar da aikin lafiya ta bogi a Jihar. Mai magana…