Gbajabiamila Ne Ya Yaudaremu Mu Ka Janye Yajin Aiki – ASUU
Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta zargi Kakakin Majalissar wakilai Femi Gbajabiamila da yaudararsu, kungiyar tace ya bukaci su janye yajin aikin da suke Na tsawon watanni takwas a watan Oktoban…