Bana Mutunta Erik Ten Hag Saboda Shima Baya Mutunta Ni – Ronaldo
Shahararren Dan wasan kasar Portugal kuma Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa, baya mutunta mai Horarwa Erik Ten Hag saboda shima baya…