Har yanzu bamu samu wanda zai maye gurbin Ronaldo ba shiyasa muke ta fuskantar matsala- MORDRIC
Dan wasan Real Madrid kuma mai riƙe da kambun gwarzon ɗan kwallon kafan duniya, Luka Modric, ya ce har yanzu, ƴan wasan gaba na ƙungiyar sun kasa maye gurbin Cristiano…