Jami’an tsaro sun cafke Buba Galadima sakamakon faɗin sakamakon Zaɓen shugaban ƙasa
jami’an tsaro sun cafke na hannun daman ɗan takarar Shugaban najeriya na babbar jam’iyyar adawa ta PDP Buba Galadima, kamar yadda shugabancin jam’iyyar ta tabbatar. har zuwa yanzu babu wani…