Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamna Soludo Murnar Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya Chukwuma Soludo gwamnan Jihar Anambra murnar sake lashe zabensa da aka yi a matsayin gwamnan jihar. A cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu…
Rundunar Ƴan Sandan Bayelsa Ta Kama Wani Jami’inta Da Ake Zargi Da Cin Zarafin Ƴaƴansa
Jami’an rundunar ‘yan sanda na Operation Doo Akpor a jihar Bayelsa, sun kama wani sufeton ‘yan sanda mai suna Sunday Idey bisa zarginsa da cin zarafin ‘ya’yansa uku bisa zarginsu…
Ƴan Sanda A Jigawa Sun Kama Wasu Mutane Da Ake Zargi Da Aikata Laifuka A Jihar
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa ta kama wasu mutane da ake zargi da kisan kai tare da kwacan ababan hawa. Jami’in Hulda na jama’a na rundunar ƴan sandan Jihar…
Gwamnatin Kebbi Ta Gudanar Da Addu’o’in Neman Zaman Lafiya A Jihar Da Ƙasa
Gwamnatin Jihar Kebbi ta gudanar da addu’o’i na musamman domin neman taimakon Allah kan matsalolin tsaro da suka addabi jihar. Taron addu’o’in da aka gudanar a Birnin Kebbi babban birnin…
Ya Kamata Trump Ya Fito Ya Nemi Gafarar Najeriya Bisa Zargin Da Yayi Mata – Sanata Barau
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau I Jibrin ya yi kira ga shugaban Ƙasar Amurka Donald Trump da ya janye barazanar da ya yiwa Najeriya a baya-bayan nan, tare da…
Gwamna Uba Sani Ya Gargaɗi Masu Son Siyasantar Da Sha’anin Tsaro A Jihar
Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya gargadi ƴan siyasa a jihar da su banbance tsakanin sukar manufofin gwamnati tare da gargadin su kaucewa siyasantar da tsaro a jihar. Gwamnan…
Ƴan Sanda A Jihar Adamawa Sun Kama Wani Mutum Da Ake Zargi Da Kashe Matar sa
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama Jeriel Peter mai shekaru 71, bisa zargin kashe matarsa Miltha Jeriel mai shekaru 67 a karamar hukumar Demsa da ke jihar. Kakakin rundunar…
Sojoji A Jihar Benue Sun Kama Wasu Mutane Uku Da Ake Zargi Da Aikata Sojan Gona
Rundunar sojin Najeriya karkashin jagoranci Operation whirl stroke sun kama wasu mutum uku da ake zargi da sojin gona a karamar hukumar Ohimini dake jihar Benue. Jami’in hulda da jama’a…
NEMA Ta Karɓi Ƴan Najeriya Sama Da 100 Da Suka Dawo Gida Daga Jamhuriyyar Nijar
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Kasa NEMA ta karbi ‘yan Najeriya 131 da suka dawo daga Agadez a Jamhuriyar Nijar, a karkashin shirin taimakawa ‘yan gudun hijira da hadin…
Sojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 17 A Sumame Daban-daban A Faɗin Ƙasar
Rundunar sojin Najeriya ta ce jami’anta sun zafafa kai hare-hare kan ‘yan ta’adda da masu aikata laifuka a fadin kasar, inda suka ceto mutane 17 da aka yi garkuwa da…
