Runduna Ƴan Sandan Jigawa Ta Kama Matasa Uku Da Laifin Safarar Miyagun Kwayoyi
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu mutane uku da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar SP…
Jami’an Ƴan Sanda A Bauchi Sun Kama Wani Matashi Mai Shekaru 17 Da Laifin Cire Idon Ƙanwarsa
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani matashi mai shekaru 17 mai suna Auwal Dahiru da wasu mutane biyar da ake zargin su da cire idon ‘yar uwarsa mai…
Kungiyar Likitoci A Kaduna Ta Yabawa Gwamna Uba Sani Kan Inganta Fannin Lafiya
Kungiyar likitocin Najeriya reshen jihar Kaduna ta ce gwamna Uba Sani ya sa ke mayar da bangaren kiwon lafiya a Jihar na daban-daban a cikin shekaru biyu da yayi akan…
NLC Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Ɗauki Matakin Magance Yajin Aikin Da ASUU Ta Shiga
Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa da Kungiyar Kwadago NLC sun hada kai a yunkurin da suke yi na ganin an magance matsalar da ke faruwa tsakanin ASUU da gwamnati. Wannan…
Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴan Sanda Biyu A Kaduna
Rundunar ƴan sanda a Kaduna sun tabbatar da kashe jami’ansu biyu yayin da a ka kai musu wani hari ofishinsu da ke Zonkwa a ƙaramar hukumar Zangon Kataf a jihar.…
Sojoji Biyar Ne Su Ka Rasa Rayukan Su Sakamakon Wani Hari Da A Ke Zargin Boko Haram Ta Kai A Barno
Wasu da a ke zargi mayakan Boko Haram ne sun halaka sojoji a ƙauyen Kashimiri da ke ƙaramar hukumar Bama a jihar Borno. An kashe sojojin biyar a wani hari…
Ƴan Sanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Wani Da A Ke Zargi Da Kisan Kai A Jihar Benue
Rundunar ƴan sanda a jihar Benue sun tabbatar da mutuwar wani da a ke zargi da kisan kai a karamar Hukamar Tarka a jihar. Mai magana na da yawun hukumar…
NSCDC Ta Gargaɗi Masu Shirin Zanga-zanga Kan Sakin Nnamdi Kanu Da Su Kaucewa Lalata Kadarorin Gwamnati
Hukumar kare fararen hula a Najeriya NSCDC ta gargadi mambobin kungiyar #FreeNnamdiKanuNow da su daina lalata muhimman kadarori da ababen more rayuwa na kasa a babban birnin tarayya. Kwamandan NSCDC…
Gwamnatin Adamawa Ta Bai’wa Kwalejin Noma Kimiyya Da Fasaha Ta Jihar Tallafin Naira Miliyan 460
Gwamnatin Jihar Adamawa ta amince da naira miliyan 460 ga kwalejin noma kimiyya da fasaha ta jihar Adamawa da ke garin Ganye, domin tallafawa shirye-shiryen inganta ilimi. Bayar da kudaden…
Ƴan Sanda A Edo Sun Daƙile Yunkurin Yin Garkuwa Da Mutane A Jihar
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta ce ta dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane a kan babbar hanyar Igarra zuwa Ibillo a karamar hukumar Akoko Edo a jihar. Mai…
