Kun san ma’anar jagaliya a siyasa?
Jagaliya na nufin biyayya ko goya baya ga duk wani shugaba, ko wani ɗan takara mai neman wata kujera, ko kuma wani mai muƙami irin na siyasa akan duk wani…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Jagaliya na nufin biyayya ko goya baya ga duk wani shugaba, ko wani ɗan takara mai neman wata kujera, ko kuma wani mai muƙami irin na siyasa akan duk wani…
Uwar gida da amarya barkanmu da wannan lokaci, sannunmu da sake haɗuwa ta cikin shafin girke-girke a yau za mu kawo yadda ake sarrafa lemon shinkafa. Kayan haɗin da ake…
Idan na sake fɗuwa zaɓe ba zan kuma fitowa takara ba, komawa zanyi na zauna na huta mu cigaba da yiwa ƙasarmu addu a.
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC farfesa mahmoud yakubu ya bayyana dage zaɓen da akayi bashi da alaƙa da siyasa. Shugaban ya bayyana hakan ne ga manema…
Wasu da ake tunanin ƴan boko haram ne sun kashe aƙalla mutane 17 sannan suka tafi da mutum 12 a garin Jere da Gwoza yayin wasu tagwayen hare hare da…
Cikin wata hira da ya yi da BBC, Kwankwaso ya ce, sanin kowa ne ka’idar dokar hana zabe ita ce sa’oi 24 kafin zabe, to tun da an daga daga…
Akwai yuwuwar sauya shugaban hukumar zaɓe na ƙasa bayan ɗage zaben da aka shiya yi yau a Najeriya. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa matuƙa kan ɗage zaɓen wanda…
Shugaban hukumar zaɓe na ƙasa INEC farfesa Mahmud ne ya bayyana hakan a yayin zantawa da ƴan jarida, jim kaɗan bayan kammala wani taro da ya gudana a babban birnin…
Hukumar yakin cin hanci da rashawa tare da almundahana (EFCC) tana sanar da al’ummar Nigeria shirinta na kame duk mutumin da aka gani yana siyen kuri’ar zabe a wajen zabe…
DAGA SAMA HAR KASA WANI NE RANAR ZABE AKA BASHI NAIRA 500 AKA CE IDAN YAJE GURIN ZABE YA ZABI JAM’IYYARSU TIN DAGA SAMA HAR KASA, GOGAN NAKA YACE BA…