Hukumomin saudiyya sun saki Zainab Aliyu
Rahotannin da ke riskarmu a halin yanzu hukumomin ƙasar saudiyya sun saki Zainab Aliyu Tun bayan da shugaban ƙasa ya umarci da a gaggauta bin duk hanyar da za a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rahotannin da ke riskarmu a halin yanzu hukumomin ƙasar saudiyya sun saki Zainab Aliyu Tun bayan da shugaban ƙasa ya umarci da a gaggauta bin duk hanyar da za a…
A jihar Kano ana zanga zanga bisa kama wata ɗaliba da ake zargin ta shigar da kwaya ƙasar saudiyya. Mahukunta a ƙasar sun kama Zainab ne yayin da suka sauka…
Mahaifiyar jarumin nan Tijjani Abdullahi Asase ta rasu a yau bayan rashin lafiya da ta yi. Allah ya yi mata rahama.
Tare da Abdurrahman Ibrahim Zage *SHIMFIDA* Da sunan Allah ma’abocin rahama da jin k’ai. Tsira da amincinsa su k’ara tabbata ga shugaban talikai (SAW) da ahalinsa da sahabbansa da wad’anda…
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a JAMB ta bayyana cewa a gobe Litinin ne za ta fara sakin sakamakon jarrabawar da ɗaliban da suka rubuta wanda zai fara daga ranar 29…
Tare da Zainab Sani Usman A cigaba da kawo muku kayatattun sinadaran kayan gyaran jiki a yau shafin naku na mata adon gari zai cigaba da kawo muku sinadarin da…
A wani zargi da ministan tsaro Mansur Dan Ali ya yi cewa, akwai wasu manyan sarakunan gargajiya a jihar Zamfara da ke hulda da ƴan bindiga masu kai hare-hare tare…
Adam zango wanda jarumi ne a masana antar Kannywood ya kuma angwancewa da amaryarsa sofiyya a can jihar Kebbi. Wannan shi ne karo na 6 da jarumin yake angwancewa. Ya…
LEMON KOKOMBA DA KARAS Tare da maryam Muhammad Ibrahim Uwargida da amarya barka da war haka sanumu da ƙara haduwa ta cikin mujallar Matashiya Kayan haɗin sune Kamar haka Karas…
A ranar laraba 24/4/2019, mai girma kwamishinan yansanda na jihar Kano, CP Wakili Mohammed FSI ya fara kai ziyarar gani da ido a ofishin yankuna na Yansanda da ke Kano,…