Kun san illar da ke tattare da wayar salula?
Kamar yadda wasu da dama ke ta ammali da wayar salula a jikinsu wanda hakan na da illa ga lafiyarsu, a cikin wayar salula wadda take a kunne matuƙar mutum…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kamar yadda wasu da dama ke ta ammali da wayar salula a jikinsu wanda hakan na da illa ga lafiyarsu, a cikin wayar salula wadda take a kunne matuƙar mutum…
Shaharraren ɗan kwallon ƙafa, dake ƙungiyar Juventus Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa Pep Gurdiola shine kaɗai zai iya kai ƙungiyar da samun Nasarar lashe kofin zakarun turai. Ronaldo ya bayyana…
A wani ƙudiri da Majalisar dokoki ta jihar Bayelsa ta gabatar,cewa a riƙa biyan ƴan majalisu kuɗin fansho bayan kammala wa’adin su na zaman majalisa. Ɗan majalisa Peter Akpe ne…
Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz yari Abubakar ya bayyana cewa akwai ƴan bindiga sama da 10.000 a jihar. OGwamnan ya bayyana hakan ne yayin taron masu ruwa da tsaki a harkokin…
Da yawan mutane za su so sanin dalilin buɗe kamfanin dillancin labarai na ƙasa a Najeriya, tare da ayyukan da suke yi don ga,ar da al’umma. NAN dai shi ne…
Daga Mariya Murtala Ga wadanda suke biye da mu ta cikin wannan shafi mai albarka, a watan da ya gabata mun kwana a dai dai lokacin da za mu kawo…
Uwar gida da amarya barkanmu da wannan lokaci, sannunmu da sake haɗuwa ta cikin shafin girke-girke a yau za mu kawo yadda ake sarrafa lemon shinkafa. Kayan haɗin da ake…
Maimuna Umar Sharif lauya ce da ke bibiyar haƙƙin waɗanda aka zalinta musamman a fanni na fyaɗe. Kamar yadda kuka sani dai mafi yawancin lokuta akan samu yawaitar fyade wanda…
NICK STOEBERL Ya kasance mutumin da ya fi kowa tsawon harshe a duniya, wanda duniya ta tabbatar da hakan. Nick ɗan asalin ƙasar amurka ya bayyana farin cikinsa da yake…
TRAN VAN HAY ya kasance dan asalin kasar Sin wato China, kuma shi ne mutumin da yafi kowa tsawon gashin kai a duniya, ya kasance yana yin gammo da gashin…