Ya halatta a raƙashe yayin biki kafin ɗaura aure
Wata ta aiko da tambaya cikin shirin rabin ilimi da mujallar Matashiya ke gabatarwa cewa menene hukuncin yin biki wanda ya haɗar da Party, Dinner, Kanu kafin ɗaura aure. Mallam…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wata ta aiko da tambaya cikin shirin rabin ilimi da mujallar Matashiya ke gabatarwa cewa menene hukuncin yin biki wanda ya haɗar da Party, Dinner, Kanu kafin ɗaura aure. Mallam…
Gwamnatin APC ta shugaba Buhari a Najeriya ta yi iƙirarin cewa ta samar da guraben ayyukan yi sama da miliyan 12 a tsakanin wa’adin mulkinta na farko. Ministan watsa labarai…
Ɗan siyasar nan a Jihar Kano Muhammad Aminu Adamu wanda ake kira Abba Boss ya bayyana hanyar da suka bi suka ci zaɓe a Kano. Abba Biss ya bayyana hakan…
wata rana wani malami ya je gidan karuwai bayan ya fito daga gidan sai sukayi karo da dalibinsa, malam ya rasa me zai cewa dalibin can sai malam yace Alhamdulillah…
Babbar kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Kaduna ta tabbatar da Abba Kabir a matsayin halastaccen ɗan takarar gwamna a jam iyyar PDP. Hakan na ƙunshe cikin sanarwar da…
Sojojin Najeriya masu fatattakar ƴan garkuwa da mutane tare da satar shanu a Zamfara sun cafke Mataimakain shugaban ƙaramar hukunar Anka bisa zargin haɗin bakinsa wajen garkuwa da mutane. Rundunar…
Yayin gabayar da ƙara cikin ƙunshin takardar koke da lauypyin Amina Mujammad Amal suka shigar da ƙarar shahararriyar jarumar fim ɗin hausa Hasiza Gabon, ta nemi kotu da ta karɓar…
Gwamnatin ƙasar New Zealand ta tura jami’an tsaro na musanman domin kwato wata jami’ar lafiya ta ƙasar mai suna Louisa Akavi,mai shekaru 62 wacce mayaƙan IS suka yi garkuwa da…
Da yawan mutane na fama da tsananin sha awa sai dai wasu na rasa yadda za su saka kansu. A wasu lokutan wasu kan yi amfani da hannunsu wajen biyawa…