Duk wanda suke cewa ban damu da Halin da zamfara ke ciki ba, sun Zalunce ni
Shugaban ƙasar Najeriya Muhamamdu Buhari ya koka matuƙa kan yadda wasu ke zargin sa da rashin nuna kulawa da damuwa kan halin da jihar Zamfara ke ciki. Buhari ya ce…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban ƙasar Najeriya Muhamamdu Buhari ya koka matuƙa kan yadda wasu ke zargin sa da rashin nuna kulawa da damuwa kan halin da jihar Zamfara ke ciki. Buhari ya ce…
gwamnan jihar kano Abdullahi Umar Ganduje ya ja hankalin shuwagabannin Manyan makarantun sakandare kan su guji karɓar nagoro a hannun ɗalibai. Gwamnan yayi wannan kira ne jim kaɗan bayan gwamnataci…
Ƙasar Pakistan sun bayyana cewa sun samu Rahoton cewa ƙasar Indiya na shirin kawo mata hari. Ministan harkokin wajen ƙasar pakistan Shah Mahmood Qureshi ne ya bayyana hakan ga manema…
Honarabil Muhaad Aminu Adamu da mutane ke kira Abba Boss ya ce za su bayar da dukkan gudunmawa don ganin talakawa sun amfana da salon mulkin gwamnan Kano da ma…
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta bada umarnin gaggawa na dakatar da haƙar ma adanan albarkatun ƙasa a jihar Zamfara. Hakan na ƙunshe cikin sanarwar da runɗunar ta yi kuma aka…
Duk da cewa shugaban ƙasa Muhhamadu Buhari ya bayyana cewar da batun yake kwana yake tashi amma har yanzu an gaza cimma ɓarnar ƴan bindiga. A jihar Zamfara da wasu…
Shahararren Tsohon ɗan wasan kulob ɗin Real Madrid da ke ƙasar Spain,kuma ɗan asalin ƙasar portugal, Cristiano Ronaldo, a shekaranjiya Laraba ne ya fito fili tare da yaba wa kocin…
Hukumar Hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA Reshen jihar kano ta bayyana cewa a yanzu an samu raguwar shaye shaye a jihar kano daga kaso 3% zuwa kaso 1%.…
Daga Abba Anwar Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewar sabuwar gwamnatinsa da za ta fara daga 29 ga Watan Mayu, 2019, za ta yi tafiya da matasa…
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya, cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, tilas ne jam’iyyar PDP ta kori munafukai da masu yi mata zagon ƙasa a cikin mambobinta shine hanyar da zai…