Ba yabo ba fallasa a zangon Buhari na farko -Nasiru Zango
Alhamdulillah yau ranar rantsuwar! Yau dai mun tsallaka next level Ina Taya Mai girma shugaban kasa Muhammad Buhari da Mai girma gwamnan Kano Dr Abdullah Umar Ganduje bisa wannan rana.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Alhamdulillah yau ranar rantsuwar! Yau dai mun tsallaka next level Ina Taya Mai girma shugaban kasa Muhammad Buhari da Mai girma gwamnan Kano Dr Abdullah Umar Ganduje bisa wannan rana.…
Bayan ajiye aiki cikin yanayin kammala aikin gwamnati kamar yadda gwamnatin ta tsara da Kwamishina Mohammed Wakili (Singam) ya yi, an kawo sabon kwashinan ƴan sanda Ahmed Ilyasu don maye…
Tare da; Abdurrahman Ibrahim Zage Dukkan yabo da jinjina sun tabbata ga Allah (SWA), tsira da amincinsa su k’ara tabbata ga babban masoyinsa Annabi Muhammad (S) da alayensa da sahabbansa…
Babbar kotun ƙoli da ke zamanta a Babban birnin tarayya Abuja ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin halastaccen ɗan takarar jam iyyar PDP. Ƙorafin da abokin takararsa Jafar…
Biyo bayan karar da jaruma Amina Amal ta shigar take karar Jaruma Hadiza Gabon kan zargin taci zarafinta inda ta bukaci kotu da ta sanya Gabon ta biyata diyyar ma’udan…
Wata kotun karɓar ƙorafe ƙorafen zaɓe a Zamfara ta bawa jam iyyar PDP kujerar gwamnan jihar. Kotun ƙarƙashin Alƙali Paul Adamu Galinji ta ce PDP ce da ke da halastaccen…
Daga Jamilu Lawan Muhammad Wanda ake zargi mai shekaru 32 a duniya ya sace katinan zarar kudin wanda yake amfani da su idan ya je wajen na urar cirar kuɗi…
Daga Mustapha Gambo Shugaban hukumar Nafdac A jihar Kano Ya bayyana cewar binciken gani da ido da hukumar ta gudanar ya tabbatar da cewar kwayoyin magani katon 303 da rundunar…
WAI ME YA SA ‘YAN NAJERIYA, su ke karyar cewa kasar su Kasa ce mai tarin arziki ne? -Daga Abdullahi Isah. Wannan tambaya ce da na dade ina yi amma…
Binciken masana ya tabbatar da cewa rintsawa da rana na rage hawan jini a jikin bil adama. Binciken wanda babban likita a asibitin Asklepienion da ke Gress ya tabbatar ya…