Matashin da ya kai hari Massalaci wanda ya hallaka mutane 50 yaƙi amincewa da Zargin A kotu
A safiyar yau Juma’a ne aka sake gurfanar da matashin nan da ya kai hari massalacin juma’a A ƙasar New Zealand tare da hallaka mutane 50 a gaban kotu. Sai…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A safiyar yau Juma’a ne aka sake gurfanar da matashin nan da ya kai hari massalacin juma’a A ƙasar New Zealand tare da hallaka mutane 50 a gaban kotu. Sai…
Ƴan sandan jihar Oyo sun ceto Aƙalla mutane 20 daga hannun wani da ake zargin cewa matsafi ne shi. Wanda ake zargin mai suna Alfa Oloore da ke unguwar Agungun,…
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya rantsar da tsohon gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha yau Alhamis a zauren majalisar Dattawa. A baya dai, Hukumar Zaɓe ta ƙi ba Okorocha Satifiket…
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya rantsar da tsohon gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha yau Alhamis a zauren majalisar Dattawa. A baya dai, Hukumar Zaɓe ta ƙi ba Okorocha Satifiket…
Hukumar kula da shirya gasar firimiya ta kasa NPFL ta ci tarar Kano Pillars milyan takwas sakamakon abun da takira rashin da’a da magoya bayan kungiyar sukayi a wasan da…
A hukumar HISBAH an samu raguwar shigar da korafe karafe kamar yadda a yau dinnan hukumar tayi tsit babu wani karafi da muka ci karo da shi. Wanda faruwar hakan…
Gwamnatin jihar kano ta bayyana cewa ba wani rashin fahimta da ke tsakaninta da maimartaba sarkin kano muhammadusunusi ll, bayanin hakan ya fito daga bakin sakataren yada labaren gwamnatin jihar…
Gamayyar kungiyoyi daban daban ne suka ziyarci fadar shugaban kasa a ranar litinin, sakamakon karuwar rasa rayuka da ke aukuwa a jihar zamfara. Ziyarar wadda aka gudanar bias jagorancin shugaban…
A yammacin yau ne wani jirgin sojin sama mai saukar ungulu ya yi hatsari a Katsina bayan ya dawo daga kai hari cikin wani daji a jihar. Kwamadan Sojin sama…
Hukumar JAMB ta cimma matsaya inda ta amince da maki 160 ne zai bawa ɗalibai damar shiga jami a ta gwamnati. Bayan zaman da hukumar ta yi da masana da…