EFCC zata binciki kwankwaso da wammako
Hukumar yaki da masu yiwa Tattalin Arziki zagon kasa ta EFCC tace sun samu korafe korafe na badakalar kudade kan tsofaffin gwamnoni biyu, Eng Dr Rabi’u Musa kwankwaso na kano…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar yaki da masu yiwa Tattalin Arziki zagon kasa ta EFCC tace sun samu korafe korafe na badakalar kudade kan tsofaffin gwamnoni biyu, Eng Dr Rabi’u Musa kwankwaso na kano…
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN ta yabawa gwamnan jihar Kaduna malam Nasir El-Rufa’i kan matakin da ya dauka na Kin Rushe tsohon cocin Anglican dake garin Zaria. A cewar Shugaban…
Ƙungiyar ƴan jaridu ta ƙasa reshen jihar Kano sun buƙaci haɗin gwiwar ƴan sanda a kan masu kuste cikin aikin jarida. Shugaban ƙungiyar Mallam Abbas Ibrahim ne ya nemi hakan…
Shugaban hukumar tace finafinai da ɗab i ta jihar Kano Mallam Isma ila Na abba Afakallahu ne ya jaddada hakan yaƴin wata zantawa da mujallar Matashiya ta yi da shi…
Gamayyar kungiyoyin kare hakkin dan Adam sun gudanar da Zanga-Zangar lumana a jihar Adamawa, don nuna fushinsu dangane da yadda ake samun yawaitar fyade a fadin jihar. Da yake jawabi…
Gwamnatin jihar kaduna zata yi dokar da zai hana likitan dake aiki a asibitin gwamnati kuma ya dinga aiki a asibiti mai zaman kansa ba a jihar. Gwamnatin tace zata…
Hukumar yan sandan jihar legas ta cafke wani matashi mai shekaru 29 bisa zargin sa da sojan gona da yake yi yana Kiran kansa a matsayin jami’in Hukumar EFCC. Matashin…
Jami’an tsaron masu yaki da yan fashi Ta SARS sunyi awon gaba da wani matashi mai suna Bashir Bashir Galadanci dake magana da yawun tsohon kakakin Rundunar yansandan jihar Kano…
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jinjinawa kwamitin da aka ɗorawa alhakin tsara Ruga a jihar kano. Ganduje ya miƙa jinjinar yayin da kwamitin ya kai rahotonsa ƙarƙashin…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi nasarar kwato shanu sama da dubu tare da kama mutum uku da ake zargi da aikata fashi da makami da kuma garkuwa da…