Buhari ya halarci babban taro, Wanda za’a Tattauna Matsalan Tsaro
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya tafi kasar Rasha don halartar wani gagarumin taro, na kwana 3. Taron dai anasa ran zai maida hankali ne kan fadada hanyoyin samar da tsaro,…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya tafi kasar Rasha don halartar wani gagarumin taro, na kwana 3. Taron dai anasa ran zai maida hankali ne kan fadada hanyoyin samar da tsaro,…
Labaran da ke riskamu cewa mahukunta a gidan adana namun daji na Kano sun tabbatar mana da cewa zakinnan da ya kufce ya koma ɗakinsa bisa raɗin kansa. Shugaban gidan…
Za a rufe gidajen man ne saboda tsangwamar masu gidan mai da ake yi kan gina gidajen mai, kuma majalisa ta ƙi yin gyara kan dokar. Cikin wata sanarwa da…
Hukumomi a gidan adana namun daji sun tabbatar da ƙara ɓacewar ƙatotton zakin nan bayan an bada umarni a buɗe masa wuta. Kakakin rukunin gidan zoo ne ya shaida hakan…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da zagaye zakin da ya kufce da nufin kamashi ko kuwa daƙile fargabarsa.Kakakin yan sandan jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya…
Kowanne lokaci daga yanzu zakin na iya farkawa, kuma yana cikin ɗakin jimina. A yanzu haka zakin na ɗakin jimina bayan an masa allurar harbi da za ta ɗauki tsawon…
Rahotanni da muke samu a yanzu haka na nuni da cewa an samu nasarar habin zakin da ya kufce a gidan adana namun daji na Kano. A yammacin jiya ne…
Hattara dai Zaki ya kwace.. Rahotanni daga gidan adana namun daji dake Kano sun bayyana b cewar wani rikakken Zaki ya kubuce ya fantsama cikin gidan, ko da yake an…
Hukumar da ke yaki da masu fasakaurin kaya(Customs)sun kama wani motar dakon Man fetir dauke da shinkafa buhu 250 a ciki. Shugaban hukumar shiyyar Mai kula da jihar kano da…
Wani bincike da aka wallafa a jaridar ”Daily Mirror” ta Birtaniya ya bayyana cewa yanayin aikin da mutum yake yi na tasiri matuka ga rayuwar jima’insa. Binciken wanda wani kamfani…