Gwamnan jihar Nassarawa zai gina katafariyar tashar mota ta zamani a Karu
Gwamna jihar Nassarawa Alhaji Abdullahi Sule ya tabbatar da cewar zai gina katafariyar tashar mota ta zamani don rage cunkoson ababen hawa. Gwamna Abdullahi Sule ya bayyana hakan ne yayin…