Gwamnan kano yayi Kira da Al’ummar jihar kano da Su dau Azumi Gobe Litinin, Don neman tsari daga Annobar Covid 19
Gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje yayi Kira ga Al’ummar jihar kano da Su dau Azumi a Gobe Litinin 30 ga watan Maris,Don yin Addu’a wajen kiyaye Bullar Cutar Corona Virus…