Ƴan sanda sun yi awon gaba da wasu kansiloli
Daga Jamilu Yakasai Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Usman Nagogo, ya tabbatar da kama wasu kansilolin jihar Zamfara bisa zarginsu da hannu a sace wasu kansiloli 4 a karamar hukumar.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Jamilu Yakasai Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Usman Nagogo, ya tabbatar da kama wasu kansilolin jihar Zamfara bisa zarginsu da hannu a sace wasu kansiloli 4 a karamar hukumar.…
Daga Jamilu Lawan yakasai Kungiyar kwallon kafa ta Juventus da ke kasar Italiya ta tabbatar da cewar dan wasanta, Daniele Rugani, ya kamu da cutar Coronavirus. A daren jiya Laraba…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama ƴan daba 205 da wuƙaƙe sababbi fil guda 636 sai wasu mutane da ake zargi da aikata fashi da makami da garkuwa da…
Rahotanni daga kasar Amurka ta bakin, Hukumomin birnin Washington DC dake Amurka sun rawaito cewa , wani dan Najeriya da ya ziyarci kasar ya kamu da cutar Coronavirus kamar yadda…
Manyan ƴan majalisar Sarkin Kano sun zaɓi Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin sarkin Kano. An tuɓe sarki Mallam Muhammadu Sanusi ll ne a yau bayan da gwamnati ta ce…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya tsige sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi ll daga muƙamin sarki. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin zaman majalisar dokoki ta jihar Kano a…
Matashin ya yi ƙoƙarin hallata budurwar tasa ne don rufin asirinsa ganin cewa ciki ya bayyana kuma ta ce shi ya mata. Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta kama wani…
gwamnatin Najeriya na neman bashin ne don rage ratar da sauran kasashe suka ba ta wajen samar da ababen more rayuwa, musammamn ma ruwan sha da sufuri. Kusan kashi 70…
Daga Isah Bawa Doro Wata kungiyar daliban arewacin Nijeriya mai suna ‘Association of Northern Nigerian Students’ (ANNS) suka karrama fitaccen mawakin siyasar nan wato Dauda Kahutu Rarara. ANNS kungiyar dalibai…
Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano Mallam Isma ila na Abba Afakallahu ya bayyana cewar za su hukunta duk wanda aka tabbatar ya yi bidiyon tsaraici da gangan. Yayin…