Zubar Da Ciki barkatai shi Ya Janyo Mutuwar Mata 200 a jihar Bauchi— Hukumar Lafiya
Hukumar Lafiya bai daya ta jihar Bauchi ta ce binciken da ta ke gudanarwa a kan yawaitan mace–mace a jihar ya nuna cewa zubar da ciki ba bisa kaida ba…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar Lafiya bai daya ta jihar Bauchi ta ce binciken da ta ke gudanarwa a kan yawaitan mace–mace a jihar ya nuna cewa zubar da ciki ba bisa kaida ba…
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Taya Al’ummar jihar Kano Murnar gudanar Da sallar Juma’a da Idi tun bayan sanya dokar takaita zirga zirga da cunkoso Dan Yaki…
Wani mummunan hadari yayi sanadiyar mutuwar mutane biyar yayin da Biyar aka garzaya dasu asibiti. Hadarin ya faru ne jiya a hanyar Rimin gata dake karamar hukumar Ungogo a jihar…
Hukumar lura da kafafen yada labarai ta Najeriya, ta ci tarar gidajen Radio uku a bayan kamasu da laifin karya dokar hukumar. Tare da yada labaran karya kan Cutar Covid…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi Kira ga manoman da su kara yawan abincin da suke nomawa, duba da halin da ake ciki, Najeriyar ba ta da kudaden sayen abinci daga…
Daga Bashir Muhammmad A Kalla Mutane dubu dari da ashirin sun rasa aikinsu bayan da cutar Covid -19 tayi tsamari a kasar Birazil. Rahotanni sun nuna cewa sama da mutum…
An yi hakan ne don rage yaɗuwar cutar Covid 19. A ƙoƙarin samar da tazara da rage cunkoso a gidajen yari, gwamnan Kano Aabdullahi Umar Ganduje ya yiwa fursunoni 294…
Daga Bashir Muhammmad Gwamnan Jihar Imo Hope Odizienma ya soke dokar fanshon gwamnoni da Mataimakansu da shuwagabnni majalisa da Mataimakansu a jihar. Gwamnan ya soke dokar ne bayan ya aikawa…
Babban Kotun Tarayya dake birnin yanaguwa Na jihar Bayalsa karkashin Mai Shari’a Jane Iyang, ta yankewa Yunusa Dahiru(Yellow) hukuncin daurin Shekaru 26 a gidan gyaran hali da tarbiya. Kotun dai…
Wata mata Mai Shekaru 22 dake dauke da Cutar Corona Virus ta haifi Yan Tagwaye cikin koshin lafiya. Lamarin ya faru ne a jiya talata a cibiyar killace masu dauke…