Tare da Bashir Muhammad

Bayan hutun dole da aka tafi tun a watan maris daya gabata,yanzu haka andawo buga gasa Bundrs Liga ta kasar jamus.
kungiyoyi dama suka buga wasan mako na ashirin da shida a gasar bayan da aka dawo.

Ga jerin wasanni da aka buga a gasar
Ausburg tayi rashin nasara har giga a hannu. Wostbueg

Yayin da Broussia Doutmount tayi nasara akan kungiyar Schelke 04.
Furtuna tayi canjaras a wasan data kara da Sc paderborn, kazalika kungiyar kwallon kafa hoffieng tayi rashin nasara har gida daci uku da nema hannu kungiyar Herther BSC.
itama Resen Ball sport lipzing tayi daya da daya da kungiyar Frieburg akarshe kungiyar Eintarnch frankfurt ce tayi rashin nasara a gidanta daci uku da daya a hannun kungiyar brossia Monchengalabech.