Gwamnatin Kano ta gana da sarakunan yanka guda biyar don yaƙi da Covid 19
An gudanar da taron ne a yau tare da masana a harkar lafiya da shugaban kwamitin kar ta kwana a kan Corona wato mataimakin gwamnan Kano Dakta Nasiru Yusif gawuna.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
An gudanar da taron ne a yau tare da masana a harkar lafiya da shugaban kwamitin kar ta kwana a kan Corona wato mataimakin gwamnan Kano Dakta Nasiru Yusif gawuna.…
Gwamnatin jihar Kano ta sake sanar da saka dokar zama a gida tsawon mako ɗaya. Sanarwar da kwamiahinan yaɗa labarai na jihar Kano Mallam Muhammad Garba ya fita, ya ce…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Gamduje ya ce babu batun siyasantar da tsarin mayar da almajirai jihohinsu. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da yake yiwa manema labarai jawabi kan…
Gwamnatin jihar Kano ta bakin hukumar sauraron korafe-korafen jama’a da kuma yakar cin hanci da rashawa ta cimma yarjejeniya da kungiyar masu sarrafa shinkafa ta kasa dake jihar, kan kayyada…
Shugaban kwamitin kar ta kwana da fadar shugaba ƙasa ta kafa kan sha anin yawaitar yaɗuwar cutar corona a Kano Dakta Nasiru Gwarzo ya ce sun gano inda matsalar take…
Jirgin farko da yayi Jigilar Yan Najeriya Mazauna ingila sun sauka a filin jirgi na Murtala Muhammmad dake Birnin lagos. Shugabar hukumar Jigilar mutane uwargida Abike Dabiri- Erewa ce ta…
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa ba zai iya raba jihar Borno da karatun Allo ba, kuma ba zai kulle makarantun Allo ba. Sai dai Gwamnan…
Ma’aikatar lafiyar Kano ta sanar da mutuwar karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a jihar, bayan an sallami mutane 3 da suka warke daga cutar. A daren…
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa Gidauniyar attajirin nan na Najeriya Aliko Dangote ta zuba kudin da ya kai naira biliyan guda da rabi cikin asusun yaki da annobar coronavirus…
Hukumomin lafiya a Najeriya sun ce gwaji ya tabbatar da cewar, likitoci 10 a Kano dake asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano sun kamu da cutar coronavirus. Shugaban kungiyar likitoci…