An kafa kwamitin gyaran matsalolin APC a jihar Kano
Daga Maryam Muhammmad Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da wani kwamiti dazai tattara bayanai akan shugabancin dattawa na jam’iyyar APC. Kwamitocin wadanda aka rabasu izuwa mazabun…