Wani mutum ya Rasa ransa a rijiya bayan da akuyarsa ta fada rijiyar
Wani mutum mai suna Abdulhamid Muhammad dan shekaru 50, a ya mutu a sakamakon fadawa cikin rijiya. Lamarin ya faru ne jiya Talata a kauyen Sha’iskawa da ke karamar hukumar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wani mutum mai suna Abdulhamid Muhammad dan shekaru 50, a ya mutu a sakamakon fadawa cikin rijiya. Lamarin ya faru ne jiya Talata a kauyen Sha’iskawa da ke karamar hukumar…
An samu rahoton asarar akalla dala biliyan 12 a Nijeriya, sakamakon rikicin manoma da makiyaya da ya mamaye sassa daban daban na kasar. Daraktan kungiyar sa kai ta Mercy Corps,…
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta cafke mutane 45 da ake zarginsu da laifin garkuwa da mutane da mallakar miyagun makamai a sassa daban daban na jihar. Daga cikin wadanda…
Hukumar dake lura da Sufuri ta jihar kano KAROTA, Ta karbo Umarnin Kotun majistre dake zamanta a Gidan Murtala karkashin Mai shari’a Rakiya Lami Sani. Kan Hana manyan motoci kirar…
Gwamanan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya aike da saƙon taya murna ga ƴan jariya da Afrika a bisa nasarar yaƙar cutar polio a yankin. cikin wata sanarwa da…
Cikin shirin Sirrin Ma’aurata da ake gabatarwa a Mujallar Matashiya a kafar sadarwa ta youtube. Malama Fatima Nabulisi Baƙo wadda aka fi sani da Malam Tasalla, ta bayana cewar yana…
Ministar Harkokin Agaji Da jinkai, Hajiya Sadiya Umar Faroukh, ta yaba da kokarin kafafen yada labarai, ma’aikatan agaji da hukumomin hadin gwiwa a daidai lokacin da ma’aikatar ta cika shekara…
A kalla mutane 50 aka garzaya da su babban asibitin da ke garin Rimaye na karamar hukumar Kankiya ta jihar Katsina domin ceto rayukan su. Hakan ya biyo baya ne…
Wasu mutane da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da sabuwar amarya tare da wata mai jego a kauyen Sutti da ke karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto.…
Wasu Alkaluman bincike na nuni da cewar akalla mutane 415 aka kashe a Najeriya a watan Yulin da ya gabata sakamakon hare hare da kuma tashin hankalin da ake cigaba…