Yansanda Sun kama Wanda ake zargi da kashe mutane daban daban
Rundunar ‘yan sandan jihar Oyo ta sake kama wani shahararren Dan Ta’adda, Sunday Shodipe. Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Gbenga Fadeyi ya tabbatar da hakan a ganawarsa da manema…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ‘yan sandan jihar Oyo ta sake kama wani shahararren Dan Ta’adda, Sunday Shodipe. Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Gbenga Fadeyi ya tabbatar da hakan a ganawarsa da manema…
A yayin da ake fama da tsadar kayan masarufi a Najeriya, shinkafa ƴar Hausa ta kai naira 1,350 a Najeriya. Farashin kayan abinci yayi tashin gwauron zabi ne a yayin…
Abba Boss ya bayyana hakan ne a cikin shirin Abokin tafiya da aka sabawa gabatarwa a Mujallar Matashiya TV sau ɗaya a kowanne wata. Shugaban rukunin gidajen gonar Nana Farms…
Dubban mutane sun fito kan titunan Bamako babban birnin kasar mali tare da nuna murna bayan da sojojin ƙasar suka bayyana kifar da gwamnatin tsohon shugaban ƙasar Ibrahim bubakar kaita…
Kwamintin da shugaban ƙasa ya kafa don bincikar dakataccen shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a najeriya Ibrahim Magu ya miƙawa shugaban ƙasa Muhammdu Buhari rahoton binciken. Wata…
Mai dakin gwamnan jihar kaduna Hajiya Aisha El’Rufa’I , tayi kira da a ringa fallasa masu aikata laifin fyaɗe . Hajiya Aisha tayi wannan kiran ne yayin wani gangami data…
Hukumar kashe gobara a jihar kano ta ceto mutane 12 bayan wani gini ya fado musu a unguwar rijiyar lemo a jiya juma’a. Jami’in hulda da jama’a na hukumar Sa’idu…
Daga Jamilu Lawan Yakasai Rundunar yan sanda a jihar Kano sun samu gawar wata mata da ake zargin mijinta ya kulleta cikin daki tsawon kwanaki uku a jihar Kano. An…
Wasu yan bindiga a ranar Juma’a sun kai hari ofishin yan sandan unguwar Ikolaba, Ibadan, birnin jihar Oyo. Da yake Tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar yan sandan jihar Oyo,…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan kwallon kafar Najeriya Daniel Amokachi a matsayin mai taimaka masa kan harkokin wasanni. Ministan wasannin Sunday Dare shine ya sanar da hakan…