Jariran da ake ba madarar shanu suna tashi da halin saniya
A wata tattaunawa da bbc suka yi da Dakta Mairo Mandara ta ce duk jariran da ake bawa madarar shanu za su taso da ɗabi un saniya. Ta ce yana…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A wata tattaunawa da bbc suka yi da Dakta Mairo Mandara ta ce duk jariran da ake bawa madarar shanu za su taso da ɗabi un saniya. Ta ce yana…
Hukumar Lafiya ta duniya WHO ta yi bayyana cewa za a shafe wasu lokuta masu tsawo ba’a samu nasarar kawar da cutar coronavirus ba. Hukumar ta WHO ta bayyana haka…
Gwamnatin jihar Legas ta kulle makarantu 10 saboda karya dokar rufe makarantu da gwamnatin tarayya da jiha ta yi. Darakta a ofihsin tabbatar da ingantaccen ilimi ta jihar Abiola Seriki-Ayeni…
Gwamantin jihar Kano ta sanar da cewar za a buɗe makarantun sakandire a jihar. Kwamishinan ilimi na jihar Sanusi Ƙiru ne ya bayyana hakan a yau. ya ce za a…
Akalla mutane shida wanda akasarinsu yara ne sun mutu a yayin da wani bam ya tashi a Arewacin kasar Burkina Faso. Shaidun gani da ido sun ruwaito cewa, bam din…
Wata Mata dake da ‘ya’ya uku mai suna Oluwayemisi Ajakaye ta shigar da kara a kotun majistare dake Mapo a Ibadan, tana rokon kotu ta raba auren ta da mijinta…
Hukomomin katafaren kamfanin cinikayya a Najeriya Shoprite sun sanar da cewar za su yi ƙaura daga Najeria bayan shekaru 15. Amfanin ya sanar da hakan ne a safiyar yau litinin.…
Wata Gobara da tashi a Garin rijau dake Karamar Hukumar Rijau a Jihar Niger tayi sanadiyar Mutuwar Mata bakwai. Gobarar dai ta tashi ne a daren jiya da misalin karfe…
Shugaban kasa Muhammmad Buhari yayi jawabi Jim kadan bayan Kammala sallar Idi. shugaban Kasan ya gana da manema labarai a fadar shugaban kasa inda a nan ne yayi sallar Idi…