Yan bindiga sun yi awon gaba da manoma 22 a Katsina
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun sace wasu manoma a jihar Katsina. Aƙalla manoma 22 aka sace a gonakinsu a sabon garin Mallamawa na ƙaramar hukumar Jibia. Kakakin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun sace wasu manoma a jihar Katsina. Aƙalla manoma 22 aka sace a gonakinsu a sabon garin Mallamawa na ƙaramar hukumar Jibia. Kakakin…
Limamin masallacin juma a na usman bin fodio a unguwar Rimin kebe yayi jan hankali dangane da lalacewar shugabanci a Najeriya. Mallam Zubair Muhammad Umar ya yi jan hankalin ne…
A Najeriya an koma makarantun firamare da sakadire a jihohin kwara katsina da kebbi bayan shafe watanni shida suna rufe. An koma makarantun gwamnati da masu zaman kansu a jihohin…
Jam iyyar APC a jihar kano yankin karamar hukumar nassarawa tsagen gidan Abba Boss sun gudanar da gangamin wayar da kai ga al umma a jiya lahadi. An shirya taron…
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta kama wata Hauwa u Habibu mai kimanin shekaru 26 bisa zargin kisan gilla da ta yiwa ƴaƴanta biyu. A ranar asabar ɗin da…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da ƙarin albashi ga malaman makaranta a ƙasar. Jawabin hakan ya fito daga bakin misitan ilimi a ƙasar mallam Adamu Adamu. Ya ce…
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu A Sani ne ya ƙaddamar da shirin a ranar Juma’a. Rundunar ƴan sanda ta ƙasa haɗin gwiwa da ƙungiyar DHS International ne suka samar…
Masu zabar sarki a masarutar zariya sun dukufa ,don sake zabo wasu sunayen mutanen da za’a mikawa gwamnan jihar don zabar sarki a ciki. Hakan na zuwa ne bayan da…
Najeriya ta cika shekaru 60 da samun ‘yan cin kai daga turawan mulkin mallakar kasar birtaniya wato lngila, a shekarar 1960 bayan shafe shekaru masu yawa suna mulkar kasar. A…
Tsohon mataimaki shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya yabawa matasan kasar nan kan yin kwazo wajen wasanni da suke yi a kasashen duniya. Atiku Abubakar ya bayyana hakan ne yayin da…