Za Mu Tallafawa Ƴan Kasuwar Da Iftila’in Gobara Ya Shafa – Tambuwal
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce gwamnatinsa za ta tallafawa ƴan kasuwar jihar waɗanda iftila’in gobara ya shafa a jiya. Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan ya halarci…
