An Haramtawa Masu Yi Wa Ƙasa Hidima Shan Ƙwaya Da Yawon Dare
Hukumar kula da masu yi wa ƙasa hidima a Najeriya NYSC ta gargaɗi masu yi wa ƙasa hidima don ganin sun duƙufa a kan abin da aka saka su. Babban…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar kula da masu yi wa ƙasa hidima a Najeriya NYSC ta gargaɗi masu yi wa ƙasa hidima don ganin sun duƙufa a kan abin da aka saka su. Babban…
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna sun tabbatar da kashe babban sojan sama mai ritaya AVM Muhammad Maisaka wanda yan bindiga suka kai masa hari a…
Hukumar hana fasa ƙwauri a Najeriya kwastam ta ƙara tsaurara matakan tsaro a iyakar Najeriya da Benin da sauran iyakokin Najriya. Matakin hakan na zuwa ne bayan samun bayanai a…
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Majalisar wakilai a Najeriya ta bukaci ministan babban birnin tarayya Abuja Mohammed Bello ya bayyana a gabanta kan rashin tsaro da lalacewar ababen more rayuwa.…
An ceto magen da ranta kuma ta na cikin ƙoshin lafiya. Hukumar kashe gobara a Kano ta ceto wata mage da ta faɗa rijiya. Mai magana da yawun hukumar Saminu…
Gwamnatin jihar Osun ta kama wani mai shekaru 43 da ya kashe ƴar cikin sa ta hanyar duka. Kwamishiniyar mata da ƙananan yara da walwalar jama’a Olubukola Olaboopa ce ta…
Babban bankin Najeriya CBN ya ce an samu raguwar samun jabun kudi a shekarar 2020 a rahoton da ya tattara. Bankin ya bayyana haka ne bayan tattara sakamako da ya…
Kamfanin mai a Najeriya NNPC ya ce kada ƴan ƙasar su matsa wajen siyan man fetur domin su na da shi a ƙasa kuma wadatacce. Mai magana da yawun kamfanin…
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Kwamishinan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na jihar Anambra Don Adinuba ya ce rohoton da ke yawo na cewa mutane na tururuwan barin…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnatin jihar Neja ta rushe gidan wani ƙasurgmin mai garkuwa da mutane. Kwamishinan kananan hukumomi da harkokin tsaron cikin gida Emmanuel Umar, wanda ya sanya ido…