Lassa Ta Hallaka Mutane 40 A Watan Janairu A Najeriya
Hukumar hana yaduwar cutuka masu yaduwa a Najeriya NCDC ta ce mutane 40 ne su ka rasa rayukansu a sakamakon cutar Lassa a watan Janairun da ya gabata. A rahoton…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar hana yaduwar cutuka masu yaduwa a Najeriya NCDC ta ce mutane 40 ne su ka rasa rayukansu a sakamakon cutar Lassa a watan Janairun da ya gabata. A rahoton…
Rundunar sojin Najeriya ta ce mayaƙan Boko Haram tsaye ISWAP su 104 sun miƙa kan su ga jami’an tsaro. Mayakan da iyalansu 104 sun miƙa kansu tare da makaman da…
Minstan ilimi a Najeriya Malam Adamu Adamu ya ce kundin tsarin mulkin Najeriya ya bayar da dama ga muaulmi su sanya hijabi a makarantu. Ministan na wannan jawabi ne a…
Buhari ya bayyana hakan ne yau a Addis Ababa babban birnin ƙasar Habasha. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce za su yi kokarin tabbatar da adalci a duniya domin kawo…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun kutsa cikin sansanin ƴan sanda masu kwantar da tarzoma sun kashe uku daga ciki ttare da sace wasu. Rahotanni sun nuna cewar…
Ministan yaɗa labarai a Najeriya Alhaji Lai Mohammed ya ce gwamnatin ta gano mutane 96 waɗanda ke ɗaukar nauyin mayaƙan Boko Haram a Najeriya. Lai Mohammed wanda ya bayyana hakan…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnatin Kano ce dai ta yi ƙarar Abduljabbar Kabara a gaban kotu bisa zargin kalaman da za su iya tayar da fitina da kuma yin ɓatanci…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sha alwashin samar da sauyi a cikin watanni masu zuwa. Shugaban ya tabbatar da hakan yayin da ya ke ƙaddamar da kwamitin da zai duba…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun abka wasu ƙauyuka a garin Daddarar da ke ƙaramar ukumar Jibia kuma su ka kashe mutane shida ciki har da wani mai…
Huukumar lafiya ta duniya WHO ta ce annobar cuutar Korona na raguwa a nahiyar Afrika. Hukumar ta ce an samu raguwar yaduwar nau’in cutar a kudanci da yankin sahara a…