An Hallaka Mutane 3,478 An yi Garkuwa Da 2,256 Cikin Watanni Shida A Najeriya
A wani Rahoto da cibiyar tsaro da bincike ta security tracker ta yi ta ce, mutane 3,478 aka hallaka a Najeriya tare da yin garkuwa da 2,256 tsakanin watan Disaambar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A wani Rahoto da cibiyar tsaro da bincike ta security tracker ta yi ta ce, mutane 3,478 aka hallaka a Najeriya tare da yin garkuwa da 2,256 tsakanin watan Disaambar…
Ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya ta bai wa mambobinta umarnin fara sayar da lita ɗaya naira 180. Shugaban kungiyar masu sayar da mai a Najeriya ne ya bayyana cewa…
Wannan ke nuni da cewar sunayen shugaban ƙasa da mataimakansu da jam’iyyu su ka aikeea hukumar da su za ta yi amfani. Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC…
Tsohon ministan Neja Delta Godsday Orubebe ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP. Ficewa tasa ta biyo bayan zaben fidda gwani na shugaban ƙasa da mataimakin sa wanda ake sa ran…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Baffa Babba Ɗan’agundi a matsayin shugaban hukumar kare haƙƙin masu saye da sayarwa a jihar Kano. Bai wa Alhaji Baffa mukamin ya…
Yan sanda a jihar Zamfara, sun kwato bindiga kirar AK 47 guda 1 da alburusai 18 a yayin da aka kai sumame da su kauyen Saran Gamawa da ke unguwar…
Shugaban ƙungiyar Malaman Makaranta ta Najeriya (NUT) reshen jihar Kaduna, Ibrahim Ɗalhatu, ya yi Allah wadai da matakin korar malamai 2,357 a Kaduna bayan faɗuwa jarabawar cancanta. Shugaban ya ayyana…
Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta tsige shugabsan majalisar Prince Matthew Kolawole sa’o’i kadan bayan da majalisar ta tsige mataimakin shugaban majalisar Ahmad Muhammad da kuma wasu shugabannin majalisar su uku.…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana cewa nan da shekarar 2030 mai zuwa za a daina ammafani da Ice da Kalanzir a Najeriya. Shugaba Buhari ya bayyana hakan ne a…
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma dan takarar jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yayi wata ganawa da dan takarar shugaba kasa a jam’iyyar Labour Party wato Peter Obi a yau…