ASUU Ta Yi Watsi Da Tayin Miliyan 50 Don Janye Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami’o’i a Najeriya ASUU ta yi watsi da tayin tallafin naira miliyan 50 da aka yiwa kungiyar domin ta janye daga yajin aikin da ta tsunduma. Jagororin kungiyar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kungiyar malaman jami’o’i a Najeriya ASUU ta yi watsi da tayin tallafin naira miliyan 50 da aka yiwa kungiyar domin ta janye daga yajin aikin da ta tsunduma. Jagororin kungiyar…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ƙara kayan aikin yin rijistar katin zaɓe na din-din-din a wasu jihohin Najeriya. wannan na zuwa ne yayin da mutane ke…
Ƴan bindigan da suka yi awon gaba da Mai unguwan Rijana, Ayuba Dodo Dakolo, sun sake shi bayan an biyan kudin fansa. Ayuba Dodo Dakolo ya samu ‘yanci ne a…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Litinin 13 ga watan Yunin shekarar 2022 a matsayin ranar hutu domin bikin ranar Demokradiyya ta wannan shekarar. Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola,…
Akalla mutane 65 ne suka rasa rayukan su yayin da wata annoba ta ɓarke a Jihar Jigawa. Cutar wadda ta fara a watan da ya gabata ana ganin cutar ta…
Hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC ta bayyana ranar karshe ga jam’iyyun siyasa na mika mata yan takaran shugaban kasa da mataimakansu. Hukumar tace nan da ranar Juma’a, 17…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar tsaron kasar nan a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ana sa ran taron zai tattauna batutuwan da suka shafi dabarun bunkasa…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun hallaka mutane shida a daren Laraba wayewar Alhamis. Ƴan bindigan sun kashe mutanen nen a unguwar Sabo kuma ake kyauta zaton mutanen…
Bayan lashe zaben fidda gwani wanda Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi ranar Laraba, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyanashi a matsayin ɗan takarar da ya cacanci ya gajeshi wajen…
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso ya samu tikitin takara a jam’iyyar NNPP. A yayin babban taron da jam’iyyar ta gudanar yau a Abuja, daliget sun zaɓi Kwankwanso a…