Wata Kotu Ta Daure Wani Mutum Kan Yunkurin Sayar Da ‘Yarsa A Jihar Legas
Wata babbar kotu da ke Jihar Benue ta bayar da izinin garkame wani mutum wanda yayi kokarin sayar da ‘yarsa akan kudi Naira Miliyan 20. Jami’an rundunar ‘yan sandan Jihar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wata babbar kotu da ke Jihar Benue ta bayar da izinin garkame wani mutum wanda yayi kokarin sayar da ‘yarsa akan kudi Naira Miliyan 20. Jami’an rundunar ‘yan sandan Jihar…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Legas ta tabbatar da tsintar wani jajiri wanda ake kyautata zaton mahaifiyarsa ce ta jefar da shi a cikin Kwandon shara. Kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar…
Wasu ‘yan bindiga sun saki wasu mutane 12 da su ka yi garkuwa da su a Jihar Kaduna. Kafin sako mutanen ‘yan bindigan sun karbi buhun shinkafa 20 da buhun…
Hukumar tsaron fararen hula ta NSCDC a Jihar Legas ta bayyana cewa ta samu nasarar kama Litar man fetur 21,000 daga wasu mutane da ake zargin barayin mai ne a…
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba zai fara cire kudade daga ma’ajiyar gwamnatin Jihohi da wasu ‘yan Najeriya domin fanshe kudaden da ake binsu…
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci kungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU da su yi duba na tsanaki tare da janyewa daga yajin aikin da su ke domin tallafawa daliban su.…
Abubakar Muhammad Tsangarwa guda cikin malaman da su ke koyarwa a makarantar horas da matasa aikin yi ta Aliko Ɗangote a Kano ne ya yi zargin shugaban makarantar da haifar…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koka a kan yadda ake ci gaba da samu labaran boge wanda hakan barazana ce ga demokaraɗiyya. Shugaban ya yi gargaɗi a kan ƙirƙirar labari…
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun bazama neman ƴan bindigan da su ka kai wa jami’an soji hari a jihar Anambra. A na zargin sojoji biyar ne su ka rasa rayuwarsu…
Majalisar wakilai a Najeriya ta ce akwai yuwuwar sake ɓarkewar annobar cutar Ebola a Najeriya. Majalisar ta yi wannan bayani ne a yayin zaman da ta gudanar yau Alhamis a…