Kotu A Jihar Filato Ta Yankewa Matashi Hukuncin Zama Gidan Gyaran Hali Saboda Satar Akuyoyi
Wata kotu a jihar Filato ta yankewa wani matashi mai shekara 20 huuncin zama a gidan gyaran hali saboda satar awakin mutane. Kotun majistire da ke zamanta a Jos babban…