Ana Zargin Shugaba Buhari Da Karya Dokar Zaɓe
Ana zargin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karya dokar zaben da ya sanya wa hannu a bainar jama’a ta hanyar nuna abin da ya zaba a zaben shugaban kasa na…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ana zargin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya karya dokar zaben da ya sanya wa hannu a bainar jama’a ta hanyar nuna abin da ya zaba a zaben shugaban kasa na…
Domin tabbatar da tafiyar da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada kwamitin riko na kungiyar. Kundin tsarin mulkin kwamitin da nadin mambobin…
Wata kotun majistire da ke zaman ta a Jihar Filato ta aike da wani matashi mai shekaru 35 gidan gyaran hali sakamakon zagin mahaifinsa da yayi tare da yi masa…
A yayin da ya rage kasa da kwana daya a gudanar babban zaben a Najeriya Rundunar ‘yan sandan Jhar Rivers ta kama wani dan majalisar tarayya mai suna Dakta Chinyere…
Akalla mutane 15 ne su ka rasa rayukansu yayin da bakwai su ka jikkata a wani hadarin mota da ya afku a kauyen Nabordo da ke karamar hukumar Toro ta…
Wasu batagarin matasa a Jihar Borno sun kaiwa tawagar motocin gwamnan Jihar ta Borno Babagana Umara Zulum hari a garin Maiduguri da ke Jhar. Masanin tsaro a yankin tafkin Chadi…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da umarnin rufe dukkan iyakokin Najeriya a ci gaba da shirye-shiryen babban zaben kasar wanda zai gudana a gobe Asabar. Hakan na kunshe ne ta…
Jami’an rundunar sojin Najeriya sun hallaka ‘yan bindiga biyar da kuma kwato manyan makamai a yankunan birnin Gwari da Chikun a Jihar Kaduna. Mataimakin daraktan yada labaran runduna ta daya…
Sunan dan takarar sanatan Kano ta tsakiya na jam’iyyar NNPP Rufa’i Sani Hanga, yayi batan dabo a jerin sunayen karshe da INEC ta fitar na yan takarkaru. Hukumar zaben ta…
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan shari’a Abubakar Malami SAN ya ce Shugaba Buhari bai karya umarnin kotu koli ba akan batun sauya fasalin naira na babban bakin Najeriya CBN.…