Mutane 87,209,007 Ne Su Ka Karbi Katunan Zabe A Najeriya – INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa kimanin mutum 87,209.007 ne suka karbi katin zabensu na din-din-din a fadin Najeriya. Shugaban hukumar Farfesa Mahmud Yakubu ne…