Mutane 40,000 Ne Su ka Mutu Sakamakon Girgizar Kasa A Syria Da Turkiyya
Hukumomi sun tabbatar da cewar zuwa yanzu mutane 40,000 ne su ka mutu sakamakon girgizar ƙasa a ƙasashen Syria da Turkiyya. Ofishin jin ƙai na majalisar Dinkin Duniya ya tabbaatar…
