Mun Gano Shirin Wasu ‘Yan Siyasa Na Haifar Da Fitina Don Hana Mika Mulki Ga Tinubu – DSS
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta ce ta gano shirin wasu yan siyasa na haifar da fitina don hana miƙa mulki ga zaɓaɓɓen shigaban ƙasa Bola Ahmed…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta ce ta gano shirin wasu yan siyasa na haifar da fitina don hana miƙa mulki ga zaɓaɓɓen shigaban ƙasa Bola Ahmed…
Mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna a jam”iyyar APC Dakta Nasiru Yusif Gawuna ya taya zaɓaɓɓen gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf murnar lashe zabe. Nasiru Gawuna ya aike da…
Zababban gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sha aalwashin cika alkawuran da ya dauka na ingantaa fannin ilimi da tsaro kamar yadda ya ɗauka yayin yakin neman zabensa. Abba…
Kungiyar EU mallakin kasashen tarayyar turai ta bayar da nara milliyan 75 don yaki da cutar mashako da ta addabi kasar Najeriya. Kamar yadda sanarwa ta fito daga kungiyar ta…
Akalla maniyyyata aikin umara 20 ake zargin sun rasa rayukansu yayin da wasu 29 suka samu raunuka bayan wani hatsarin mota da ya faru a kasar Saudiya. Lamarin ya faru…
Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa Najeriya wato Ahmad Musa ya kafa irin tarihin da dan wasan faransa ya taba kafawa Zinedin Zidene na yawan fafatawa kasar sa wasan…
Akalla mutane 784 ne suka kamu da cutar zazzabin lasa tare da hallaka mutane 142 a farkon shekarar 2023 da muke ciki. Hukumar dake yaki da cututtuka masu yaduwa a…
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane sun saki wata mata da mijinta da suka yi garkuwa da su bayan hallaka jaririnsu. lamarin ya faru ne yankin Janjala dake…
Shugaban kasa Mahammadu Buhari ya kaddamar da aikin fara tonon man fetur a jihar Nassarawa. Shugaba ya kaddamar da fara tonan man na fetur a karamar hukumar Obi ta jihar…
Kwamandan ƙungiyar ƴan ta’addan ISWAP, Abu Muhammed, ya halaka mataimakin sa, Abu Darda, a dalilin barin da yayi sojoji suka farmaki sansanin su a ƙauyukan Mukdolo da Bone. Farmakin na…