Zan Iya Rantsuwa Da Al’Qur’Ani Ban Saci Kudin Gwamnati Ba-Malam Nasir El-Rufa’i
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce bai taba satar kudi daga gwamnatin jihar ba, kuma a shirye yake ya rantse domin ya tabbatar da hakan. Da yake kalubalantar magabatansa,…