Gwamnonin Najeriya 36 Za Su Gana Da Buhari Kafin Wa’adin Sa Ya Cika
Gwamnonin Najeriya 36 za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari domin tattaunawa da shi game da samar da sabuwar hanyar samar da kudaden shiga tare da mika wa majalisa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnonin Najeriya 36 za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari domin tattaunawa da shi game da samar da sabuwar hanyar samar da kudaden shiga tare da mika wa majalisa…
Hukumar bada kariya ga fararen hula NSCDC ta bayyana cewa ta aike da jami’anta 422 zuwa cibiyoyin rubuta jarabawar shiga jami’a 37 na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar na jihar…
Aƙalla mutane 15 da wasu jami’an soji biyu aka hallaka yayin wani hari da su ka kai wasu ƙauyuka uku. Al’amarin ya faru a yammacin ranar Talata a ƙaramar hukumar…
Hukumar jin daɗin alhazai a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ta sanya ranar 5 ga watan Mayu domin fara duba lafiyar maniyyata. Hukumar ta sanya ranar 7 ga watan Mayu…
Gamayyar kungiyoyin jam’iyyar APC a shiyyar kudu maso yamma sun goyi bayan Sanata Musa Sani don jagorantar majalisar dattawan ƙasar karo na goma. Sanata Musa Sani shi ke wakiltar Neja…
Ƴar takarar gwamnan jihar Adamawa Aishat Dahiru Ahmed ta janye karar da ta shigar da hukumar INEC a gaban kotu. Ƴar takarar wadda aka fi sani da Aisha Binani ta…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ja kunnen ɗaliban da ke kasar Sudan don ganin sun kaucewa yin gaban kansu da nufin gudun tsira. Ma’aikatar harkokin wajen kasar Najeriya da ma’aikatar jin…
Hukumar shirya jarabawan shiga manyan makarantun gaba da Sakandire (JAMB) ta fara jarabawar bana UTME 2023 a faɗin Najeriya. Bayanan da suka fito daga JAMB sun nuna cewa ɗalibai kusan…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa aikin shimfida bututun iskar gas wanda ake yi daga Ajakuta zuwa kano bai dakata ba. kamar yadda Malam Mele Kolo Kyari ya bayyana ya…
Biyu daga cikin yan matan Chibok da mayakan kungiyar boko haram su ka yi garkuwa da su a jiihar Borno sun tsere daga hannunsu bayan tsawon shekaru. Kamar yadda rahotanni…