Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Shugaban Jam’iyyar APC Na Jihar Imo
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Imo Hon Chinedu Elelian na kauyen Umuarugo a mazabar Umueze ta II cikin karamar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Imo Hon Chinedu Elelian na kauyen Umuarugo a mazabar Umueze ta II cikin karamar…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Oyo ta tabbatar da kama wasu mutane uku wadanda su ka bayyana mata cewa su ne suka hallaka wani Mataimakin Sufurtandan ‘yan sanda ASP Ogunleye Olufemi…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kwara ta bayyana Kama wani likita mai suna Dr Ayodele Joseph wanda ake zarginsa da yiwa wata mara lafiya Fyade a Asibiti. A yayin holan Wanda…
Hukumar jin dadin alhazai ta Kasa NAHCON ta bayyana cewa kamfanonin jiragen sama na Najeriya guda hudu sun bukaci da a kara kudin aikin hajjin bana. Shugaban hukumar Zikirullah Hassan…
Wata Kotun Majistiri da ke zamanta a Jihar Ondo ta aike da wani basaraken Kauyen Ade cikin karamar hukumar Akure ta Arewa Oba Adewale Boboye gidan a jiya da gyaran…
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal kuma shugaban gwamnonin Jam’iyyar PDP yayi hasashen hukuncin da Kotu za ta yanke akan zaben shugaban Kasa da aka gudanar a ranar 25 ga…
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da ya sanya gwamnoni Arewa su ka zabi Bola Tinubu a matsayin shugaban Kasar Najeriya. Masari ya shaida hakan ne a…
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta sanya maganin Yara na Zinc Sulphate wanda ake sarrafa shi a Najeriya a cikin ingantattun magungunan da ta Aminta su. Shugabar hukumar kula da…
Hukumar kiyaye afkuwar haddura ta kasa a Najeriya FRSC ta buƙaci a dinga amfani da shari’ar Muslunci wajen hukunta masu karya doka. Shugaban hukumar a Najeriya reshen jihar Bauchi Abdullahi…
Hukumar zaɓe mai zama kanta a Najeriya INEC reshen jihar Kano ta ce ta kammala aikin zaɓen shekarar 2023 da aka shirya. Shugaban hukumar Ambasada Abdu Abdusdamad Zango shi ne…