Gwamanatin India Ta Bada Umarnin Cigaba Da Tukun Jirkin Kasa A Inda Akai Hatsari
Gwamnatin kasar Indiya ta bayar da umarnin ci gaba da zirga-zirga a titin jirgin ƙasan da aka yi hatsari a makon jiya. Jirage uku ne su ka yi hatsari a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin kasar Indiya ta bayar da umarnin ci gaba da zirga-zirga a titin jirgin ƙasan da aka yi hatsari a makon jiya. Jirage uku ne su ka yi hatsari a…
Aƙalla mutane sama da 60 ne su ka rasa rayuwrasu yayin da ƴan bindiga su ka kai hari wasu ƙauyuka a jihohin Sokoto da Zamfara. Ƴan bindiga sun kai hari…
Ƙungiyar ma’aikatan kotuna a Najeriya JESUN ta amince wajen marawa kungiyar ƙawadago NLC baya wajen tsunduma yajin aiki a ranar Laraba mai zuwa. Idan ba a manta ba, ƙungiyar ƴan…
Kamfanin mai a Najeriya NNPCL y ace wa’adin kwantiragin musyar ɗanyen mai da ya saba yi ya zo ƙarshe. Shugaban kamfanin Malam Mele Kyari ne ya bayyana haka yayin ganawarsa…
Rundunar sojin Najeriya Sun yi nasarar gano wani gida da ake siyar da jarirai a jihar Abia. Jami’an tsaron runduna ta 14 da ke Ohafia ne su ka samu nasarar…
Ƙungiyar ma’aikatan kotuna a Najeriya JESUN ta amince wajen marawa kungiyar ƙawadago NLC baya wajen tsunduma yajin aiki a ranar Laraba mai zuwa. Idan ba a manta ba, ƙungiyar ƴan…
Takarar Mataimakin shugabancin majalisar dattawa: Alkhairan da Barau Jibrin zai kawo wa majalisa ta 10 – Daga Saajid Ibrahim. Ba wai sabon abu ba ne cewa takarar shugabancin majalisar dattawa…
Wasu ‘yan bindiga sun kai wani hari ƙauyen Ketti da ke yankin ƙaramar hukumar Abuja Municipal AMAC tare da yin Garkuwa da basaraken Kauyen Mista Sunday Zakwoyi. ‘Yan bindigan bayan…
Rundunar ’yan sandan Jihar Osun ta kama wani boka mai suna Isiaka Ogunkoya bisa zargin sa da kashe wani fasto tare da yin tsafi da shi a lokacin da faston…
Hukumar kashe gobara reshen Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani almajiri mai shekara 13 bayan ya fada cikin wani ruwa a kauyen Makugara da ke Karamar Hukumar Karaye a…