Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutane 31 A Neja
Wasu da ake zargin yan garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da mutane akalla 31 a jihar Naija. Kamar yadda aka rawaito yan garkuwa sun sace mutane akalla 31…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargin yan garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da mutane akalla 31 a jihar Naija. Kamar yadda aka rawaito yan garkuwa sun sace mutane akalla 31…
Wasu da ake zargin yan ta’adda ne sun kone gidan Dan majalisa Mai wakilatar Orlu ta jihar Imo. Kamar yadda yan ta’addan suka wallafa a wani faifan bidiyo an hangi…
Dangane da zargin kuma da akewa yan sanda na cin zarafin jama a babban sufetan yan sandan Najeriya ya bayar da umarni ga kwamishinonin da su bude wani sashe na…
Babban sufeton yan sandan Najeriya ya bayyana takaicinsa matuka kan hare-haren da ake Kai wa yan sandan kasar. Shugabar ya bayar da umarni kan irin wadannan hare-haren don a zaluko…
Shuwagabannin kungiyar Kwadago ta kasa NLC ba su halarci taron da gwamnatin tarayya ta gayyacesu ba a jiya Juma’a. Kamar yadda sanarwar ta fito daga gwamnatin tarayya ta gayyatar NLC…
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje, ya yi bayanin dalilin da yasa yake ganin tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP Rabi’u Musa Kwankwaso ba zai taba…
Ministan ilimi a Najeriya, Farfesa Tahir Mamman, ya jaddada yunkurinsa na tabbatar da ayyukan cigaba da za su daga likkafar bangaren ilimi a Najeriya. Ya bayyana haka ne cikin wani…
Gwamnatin Najeriya ta magantu dangane da zargin da gwamna Zamfara Dauda Lawal Dare ya yi na sulhu da ƴan bindiga a jiharsa. Ministan tsaro a Najeriya Badaru Abubakar ne ya…
Gwamnatin Najeriya ta ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu ga ma’aikata na ƙasar. Haka na ƙunshe a wata sanawar da ma’aikatar harkokin cikin gida babban sakataren ma’aikatar ya fitar…
Ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya sun sanar da ranar 3 ga watan Oktoba mai kamawa a matsayin ranar da za a shiga yajin aikin gama gari. Wannan yajin aiki da za…