Tinubu Zai Gabatar Da Kundun Kasafin Kudi A Zauren Majalisa
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu nan bada dadewa ba zai gabatar da kundin kasafin kudi a gaban zauren majalisar dattawan Kasar. Shugaban kwamitin kasafi na majalisar dattawan Solomon Adeola ya…