An Yi Barazanar Daina Kai Tumatur Legas
Kungiyar dillalan tumatur ta Najeriya da hadaddiyar kungiyar dillalan kayan abinci da shanu ta Najeriya sun yi barazanar rage kai tumatur jihar Legas saboda lalata musu dukiya da ake. Shugaban…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kungiyar dillalan tumatur ta Najeriya da hadaddiyar kungiyar dillalan kayan abinci da shanu ta Najeriya sun yi barazanar rage kai tumatur jihar Legas saboda lalata musu dukiya da ake. Shugaban…
Kakakin majalissar jihar Edo Rt.Hon Blessing Agbebaku ya dakatar da yan majalissu guda uku a ranar Litinin akan zargin shirya manakisar cire shi tare da wasu manyan shuwaganni a majalissar.…
Akalla mutane 24 ake zargi an kashe yayin da ƴan bindiga su ka je wasu kauyuka a jihar Katsina. Mafi yawa daga cikin waɗanda aka kashe jami’an sa kai ne…
Gwamnan jihar Katsina Umaru Dikko Radda ya zargi wasu daga cikin jami’an tsaro da jami’an gwamnati da hannu cikin harkokin ta’addanci a jihar. Radda ya ce zuwa yanzu an mayar…
Wasu Yan bindiga sun hallaka mai unguwa tare da kone gidaje a jihar Kaduna Al’amarin ya faru a ranar Alhamis yayin da su ka far wa ƙauyen Marke a ƙaramar…
Wani ɗan kasuwa a Kano Alhaji Ismaila Abdullahi Yusuf ya yi kira ga matasa da su kasance masu juriya da biyayya domin samun nasara a rayuwa. Alhaji Ismaila wanda shi…
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon ƙasa EFCC ta ce har yanzu t ana aikin gudanar da bincike a kan zargin da ake yi wa ƙaramin…
Yan bindiga sun sake kai mummunan hari a karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Maharan sun hallaka mutane da dama a Kakangi da Unguwar Matinja a ranar Alhamis…
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana aniyarsa ta yin hadaka da kasar Hungary a fannin tsaro da noma. A cewar ministan, yunkurin da suka yi yana daga…
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya roki yan Najeriya da su kara hakuri a kan wahalar rayuwa da ake ciki. Mataimakin shugaban kasar ya ce dukkan tsare-tsaren da gwamnatin…