Ƙungiyar Ƙwadago Ta Ƙasa Za Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Sakamakon Ƙarin Kuɗin Kiran Waya Da Na Data Ga Ƴan Najeriya
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta umarcin dukkan ƴaƴanta da su zama cikin shiri don gudanar da zanga-zanga a faɗin Najeriya, idan har gwamnatin tarayya ta aiwatar da ƙarin kuɗin…