NDLEA Sun Kama Wasu Mutane Biyu Dauke Da Makamai A Jihar Kogi
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wasu fasinjoji biyu da bindigogi guda 12 da kuma harsasai 374. An kama mutanen ne jiya Juma’a a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wasu fasinjoji biyu da bindigogi guda 12 da kuma harsasai 374. An kama mutanen ne jiya Juma’a a…
Hukumar kula da gudanarwar jami’ar Jihar Filato ta tabbata da cewa ba za ta sake bai wa malamin jami’ar da su ke yajin aiki albashi ba har sai sun koma…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da umarnin karbe ikon gudanarwar filin jirgin saman Jihar Gombe. Gwamnan Jihar Muhammad Inuwa Yahya ne ya bayyana haka a jiya juma’a a fadar shugaban…
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da cewa jami’nta sun samu nasarar kama wani kasurgumin dan bindiga mai suna Isyaku Babangida wanda rundunar ta dade ta na nema. Mai…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar yara uku wadanda wani gini ya fado musu a Jihar. Lamarin ya faru ne a jiya Alhamis a garin Jihar Tsada…
Jm’iyyar PDP ta tabbatar da cewa gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal bai sauka daga kan mukamin sa ba na shugaban gwamnonin jam’iyyar kamar yadda ake yadawa. Babbanndarakta na kungiyar…
Hukumar da ke yaki da yaduwar cuta mai karya garkuwar jiki wato AIDS ta Jihar Anambra ta bayyana cewa Jihar ce ta biyar a jerin masu cutar a Najeriya. Babban…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kwara ta kama wani matashi mai shekaru 23 mai suna Hassan Ibrahim bisa zargin sa da kashe mahaifinsa mai shekaru 90 a duniya. Matasgin ya hallaka…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bukaci shugabannin jami’o’in kasar da su nemi taimakon kungiyoyi da masu kudi domin karin samun kudaden shiga. Ministan ilmi Malam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan…
Kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya MURUC ta yi kira ga mahukuntan Jihar Ebonyi da su zurfafa bincike domin zakulo wadanda su ka hallaka malamin addini a Jihar. Kungiyar ta…